Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 11 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿ٱللَّهُ يَبۡدَؤُاْ ٱلۡخَلۡقَ ثُمَّ يُعِيدُهُۥ ثُمَّ إِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[الرُّوم: 11]
﴿الله يبدأ الخلق ثم يعيده ثم إليه ترجعون﴾ [الرُّوم: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Allah ne ke fara yin halitta, sa'an nan Ya sake ta sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne ke fara yin halitta, sa'an nan Ya sake ta sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Allah ne ke fãra yin halitta, sa'an nan Ya sãke ta sa'an nan zuwa gare Shi ake mayar da ku |