Quran with Hausa translation - Surah Ar-Rum ayat 17 - الرُّوم - Page - Juz 21
﴿فَسُبۡحَٰنَ ٱللَّهِ حِينَ تُمۡسُونَ وَحِينَ تُصۡبِحُونَ ﴾
[الرُّوم: 17]
﴿فسبحان الله حين تمسون وحين تصبحون﴾ [الرُّوم: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka tsarkakewa ta tabbata ga Allah a lokacin da kuke shiga maraice, da lokacin da kuke shiga safiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka tsarkakewa ta tabbata ga Allah a lokacin da kuke shiga maraice, da lokacin da kuke shiga safiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka tsarkakẽwa ta tabbata ga Allah a lõkacin da kuke shiga maraice, da lõkacin da kuke shiga sãfiya |