Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 18 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَلَا تُصَعِّرۡ خَدَّكَ لِلنَّاسِ وَلَا تَمۡشِ فِي ٱلۡأَرۡضِ مَرَحًاۖ إِنَّ ٱللَّهَ لَا يُحِبُّ كُلَّ مُخۡتَالٖ فَخُورٖ ﴾
[لُقمَان: 18]
﴿ولا تصعر خدك للناس ولا تمش في الأرض مرحا إن الله لا﴾ [لُقمَان: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Kada ka karkatar da kundukukinka* ga mutane, kada ka yi tafiya a cikin ƙasa kana mai nuna faɗin rai. Lalle, Allah ba Ya son dukan mai taƙama, mai alfahari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka karkatar da kundukukinka ga mutane, kada ka yi tafiya a cikin ƙasa kana mai nuna faɗin rai. Lalle, Allah ba Ya son dukan mai taƙama, mai alfahari |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada ka karkatar da kundukukinka ga mutãne, kada ka yi tafiya a cikin ƙasã kanã mai nũna fãɗin rai. Lalle, Allah bã Ya son dukan mai tãƙama, mai alfahari |