Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 26 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿لِلَّهِ مَا فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ إِنَّ ٱللَّهَ هُوَ ٱلۡغَنِيُّ ٱلۡحَمِيدُ ﴾
[لُقمَان: 26]
﴿لله ما في السموات والأرض إن الله هو الغني الحميد﴾ [لُقمَان: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da yake a cikin sammai da ƙasa duka na Allah kawai ne. Lalle, Allah Shi ne Mawadaci, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da yake a cikin sammai da ƙasa duka na Allah kawai ne. Lalle, Allah Shi ne Mawadaci, Godadde |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da yake a cikin sammai da ƙasa duka na Allah kawai ne. Lalle, Allah Shĩ ne Mawadãci, Gõdadde |