Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 25 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿وَلَئِن سَأَلۡتَهُم مَّنۡ خَلَقَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضَ لَيَقُولُنَّ ٱللَّهُۚ قُلِ ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِۚ بَلۡ أَكۡثَرُهُمۡ لَا يَعۡلَمُونَ ﴾
[لُقمَان: 25]
﴿ولئن سألتهم من خلق السموات والأرض ليقولن الله قل الحمد لله بل﴾ [لُقمَان: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, idan ka tambaye su, "Wane ne ya halitta sammai da kasa?" Lalle za su ce: "Allah ne." Ka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah" A'a, mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, idan ka tambaye su, "Wane ne ya halitta sammai da kasa?" Lalle za su ce: "Allah ne." Ka ce: "Godiya ta tabbata ga Allah" A'a, mafi yawansu ba su sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, idan ka tambaye su, "Wãne ne ya halĩtta sammai da kasa?" Lalle zã su ce: "Allah ne." Ka ce: "Gõdiya ta tabbata ga Allah" Ã'a, mafi yawansu ba su sani ba |