Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 33 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ ٱتَّقُواْ رَبَّكُمۡ وَٱخۡشَوۡاْ يَوۡمٗا لَّا يَجۡزِي وَالِدٌ عَن وَلَدِهِۦ وَلَا مَوۡلُودٌ هُوَ جَازٍ عَن وَالِدِهِۦ شَيۡـًٔاۚ إِنَّ وَعۡدَ ٱللَّهِ حَقّٞۖ فَلَا تَغُرَّنَّكُمُ ٱلۡحَيَوٰةُ ٱلدُّنۡيَا وَلَا يَغُرَّنَّكُم بِٱللَّهِ ٱلۡغَرُورُ ﴾
[لُقمَان: 33]
﴿ياأيها الناس اتقوا ربكم واخشوا يوما لا يجزي والد عن ولده ولا﴾ [لُقمَان: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane! Ku bauta wa Ubangijinku da taƙawa, kuma ku ji tsoron wani yini, ranar da wani mahaifi ba ya saka wa abin haifuwarsa da kome kuma wani abin haifuwa ba ya saka wa mahaifinsa da kome. Lalle wa'adin Allah gaskiya ne. Saboda haka, kada wata rayuwa ta kusa ta rude ku, kuma kada maruɗin* nan ya ruɗe ku game da Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! Ku bauta wa Ubangijinku da taƙawa, kuma ku ji tsoron wani yini, ranar da wani mahaifi ba ya saka wa abin haifuwarsa da kome kuma wani abin haifuwa ba ya saka wa mahaifinsa da kome. Lalle wa'adin Allah gaskiya ne. Saboda haka, kada wata rayuwa ta kusa ta rude ku, kuma kada maruɗin nan ya ruɗe ku game da Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutãne! Ku bauta wa Ubangijinku da taƙawa, kuma ku ji tsõron wani yini, rãnar da wani mahaifi bã ya sãka wa abin haifuwarsa da kõme kuma wani abin haifuwa bã ya sãka wa mahaifinsa da kõme. Lalle wa'adin Allah gaskiya ne. Sabõda haka, kada wata rãyuwa ta kusa ta rũde ku, kuma kada marũɗin nan ya rũɗẽ ku game da Allah |