Quran with Hausa translation - Surah Luqman ayat 34 - لُقمَان - Page - Juz 21
﴿إِنَّ ٱللَّهَ عِندَهُۥ عِلۡمُ ٱلسَّاعَةِ وَيُنَزِّلُ ٱلۡغَيۡثَ وَيَعۡلَمُ مَا فِي ٱلۡأَرۡحَامِۖ وَمَا تَدۡرِي نَفۡسٞ مَّاذَا تَكۡسِبُ غَدٗاۖ وَمَا تَدۡرِي نَفۡسُۢ بِأَيِّ أَرۡضٖ تَمُوتُۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلِيمٌ خَبِيرُۢ ﴾
[لُقمَان: 34]
﴿إن الله عنده علم الساعة وينـزل الغيث ويعلم ما في الأرحام وما﴾ [لُقمَان: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, Allah a wurinsa kawai sanin sa'a yake, kuma Yana saukar da girgije, kuma Yana sanin abin da yake a cikin mahaiffannai kuma wani rai bai san abin da yake aikatawa a gobe ba, kuma wani rai bai san a wace ƙasa yake mutuwa ba. Lalle Allah Masani ne Mai ƙididdidigewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, Allah a wurinsa kawai sanin sa'a yake, kuma Yana saukar da girgije, kuma Yana sanin abin da yake a cikin mahaiffannai kuma wani rai bai san abin da yake aikatawa a gobe ba, kuma wani rai bai san a wace ƙasa yake mutuwa ba. Lalle Allah Masani ne Mai ƙididdidigewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, Allah a wurinsa kawai sanin sa'a yake, kuma Yanã saukar da girgije, kuma Yanã sanin abin da yake a cikin mahaiffannai kuma wani rai bai san abin da yake aikatãwa a gõbe ba, kuma wani rai bai san a wace ƙasã yake mutuwa ba. Lalle Allah Masani ne Mai ƙididdidigẽwa |