Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 11 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿۞ قُلۡ يَتَوَفَّىٰكُم مَّلَكُ ٱلۡمَوۡتِ ٱلَّذِي وُكِّلَ بِكُمۡ ثُمَّ إِلَىٰ رَبِّكُمۡ تُرۡجَعُونَ ﴾
[السَّجدة: 11]
﴿قل يتوفاكم ملك الموت الذي وكل بكم ثم إلى ربكم ترجعون﴾ [السَّجدة: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Mala, ikin mutuwa ne. wanda aka wakkala a gare ku, shi ne ke karɓar rayukanku.* Sa'an nan zuwa ga Ubangijinku ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Mala, ikin mutuwa ne. wanda aka wakkala a gare ku, shi ne ke karɓar rayukanku. Sa'an nan zuwa ga Ubangijinku ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Mala, ikin mutuwa ne. wanda aka wakkala a gare ku, shĩ ne ke karɓar rãyukanku. Sa'an nan zuwa ga Ubangijinku ake mayar da ku |