Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 10 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿وَقَالُوٓاْ أَءِذَا ضَلَلۡنَا فِي ٱلۡأَرۡضِ أَءِنَّا لَفِي خَلۡقٖ جَدِيدِۭۚ بَلۡ هُم بِلِقَآءِ رَبِّهِمۡ كَٰفِرُونَ ﴾
[السَّجدة: 10]
﴿وقالوا أئذا ضللنا في الأرض أئنا لفي خلق جديد بل هم بلقاء﴾ [السَّجدة: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka ce: "Shin, idan mun ɓace a cikin ƙasa, shin, lalle mu, tabbas ne muna zama a cikin wata halitta sabuwa?" A'a, su game da gamuwa da Ubangijinsu kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Shin, idan mun ɓace a cikin ƙasa, shin, lalle mu, tabbas ne muna zama a cikin wata halitta sabuwa?" A'a, su game da gamuwa da Ubangijinsu kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka ce: "Shin, idan mun ɓace a cikin ƙasã, shin, lalle mu, tabbas ne munã zama a cikin wata halitta sãbuwa?" Ã'a, su game da gamuwa da Ubangijinsu kãfirai |