Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 18 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿أَفَمَن كَانَ مُؤۡمِنٗا كَمَن كَانَ فَاسِقٗاۚ لَّا يَسۡتَوُۥنَ ﴾
[السَّجدة: 18]
﴿أفمن كان مؤمنا كمن كان فاسقا لا يستوون﴾ [السَّجدة: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, wanda ya zama mumini yana kamar wanda ya zama fasiƙi? Ba za su yi daidai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda ya zama mumini yana kamar wanda ya zama fasiƙi? Ba za su yi daidai ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda ya zama mũmini yanã kamar wanda ya zama fãsiƙi? Bã zã su yi daidai ba |