Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 17 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿فَلَا تَعۡلَمُ نَفۡسٞ مَّآ أُخۡفِيَ لَهُم مِّن قُرَّةِ أَعۡيُنٖ جَزَآءَۢ بِمَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[السَّجدة: 17]
﴿فلا تعلم نفس ما أخفي لهم من قرة أعين جزاء بما كانوا﴾ [السَّجدة: 17]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka wani rai bai san abin da aka ɓoye musu ba, na sanyin idanu, domin sakamako ga abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka wani rai bai san abin da aka ɓoye musu ba, na sanyin idanu, domin sakamako ga abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka wani rai bai san abin da aka ɓõye musu ba, na sanyin idãnu, dõmin sakamako ga abin da suka kasance sunã aikatãwa |