Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 19 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿أَمَّا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فَلَهُمۡ جَنَّٰتُ ٱلۡمَأۡوَىٰ نُزُلَۢا بِمَا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[السَّجدة: 19]
﴿أما الذين آمنوا وعملوا الصالحات فلهم جنات المأوى نـزلا بما كانوا يعملون﴾ [السَّجدة: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Amma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwafai, to, suna da gidajen Aljannar makoma, a kan liyafa saboda abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwafai, to, suna da gidajen Aljannar makoma, a kan liyafa saboda abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Amma waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwafai, to, sunã da gidãjen Aljannar makõma, a kan liyãfa sabõda abin da suka kasance sunã aikatãwa |