Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 20 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿وَأَمَّا ٱلَّذِينَ فَسَقُواْ فَمَأۡوَىٰهُمُ ٱلنَّارُۖ كُلَّمَآ أَرَادُوٓاْ أَن يَخۡرُجُواْ مِنۡهَآ أُعِيدُواْ فِيهَا وَقِيلَ لَهُمۡ ذُوقُواْ عَذَابَ ٱلنَّارِ ٱلَّذِي كُنتُم بِهِۦ تُكَذِّبُونَ ﴾
[السَّجدة: 20]
﴿وأما الذين فسقوا فمأواهم النار كلما أرادوا أن يخرجوا منها أعيدوا فيها﴾ [السَّجدة: 20]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi fasiƙanci to makomarsu ita ce wuta, ko da yaushe suka yi nufin su fita daga gare ta, sai a mayar da su a cikinta, kuma a ce musu: "Ku ɗanɗana azabai wuta, wadda kuka kasance kuna ƙaryatawa game da ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi fasiƙanci to makomarsu ita ce wuta, ko da yaushe suka yi nufin su fita daga gare ta, sai a mayar da su a cikinta, kuma a ce musu: "Ku ɗanɗana azabai wuta, wadda kuka kasance kuna ƙaryatawa game da ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi fãsiƙanci to makõmarsu ita ce wuta, kõ da yaushe suka yi nufin su fita daga gare ta, sai a mayar da su a cikinta, kuma a ce musu: "Ku ɗanɗana azãbai wutã, wadda kuka kasance kunã ƙaryatãwa game da ita |