Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 21 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿وَلَنُذِيقَنَّهُم مِّنَ ٱلۡعَذَابِ ٱلۡأَدۡنَىٰ دُونَ ٱلۡعَذَابِ ٱلۡأَكۡبَرِ لَعَلَّهُمۡ يَرۡجِعُونَ ﴾
[السَّجدة: 21]
﴿ولنذيقنهم من العذاب الأدنى دون العذاب الأكبر لعلهم يرجعون﴾ [السَّجدة: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Muna ɗanɗana musu daga azaba, mafi ƙasƙanci, kafin a kai ga azaba mafi girma, domin fatan za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Muna ɗanɗana musu daga azaba, mafi ƙasƙanci, kafin a kai ga azaba mafi girma, domin fatan za su komo |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Munã ɗanɗana musu daga azãba, mafi ƙasƙanci, kãfin a kai ga azãba mafi girma, dõmin fãtan za su kõmo |