Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 5 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿يُدَبِّرُ ٱلۡأَمۡرَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ إِلَى ٱلۡأَرۡضِ ثُمَّ يَعۡرُجُ إِلَيۡهِ فِي يَوۡمٖ كَانَ مِقۡدَارُهُۥٓ أَلۡفَ سَنَةٖ مِّمَّا تَعُدُّونَ ﴾
[السَّجدة: 5]
﴿يدبر الأمر من السماء إلى الأرض ثم يعرج إليه في يوم كان﴾ [السَّجدة: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Yana shirya al'amari daga sama zuwa ga ƙasa, sa'an nan ya taka zuwa gare Shi a cikin yini, wanda gwargwadonsa shekaru dubu ne ga abin da kuke lissafawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yana shirya al'amari daga sama zuwa ga ƙasa, sa'an nan ya taka zuwa gare Shi a cikin yini, wanda gwargwadonsa shekaru dubu ne ga abin da kuke lissafawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yanã shirya al'amari daga sama zuwa ga ƙasã, sa'an nan ya tãka zuwa gare Shi a cikin yini, wanda gwargwadonsa shẽkaru dubu ne ga abin da kuke lissafãwa |