Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 6 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿ذَٰلِكَ عَٰلِمُ ٱلۡغَيۡبِ وَٱلشَّهَٰدَةِ ٱلۡعَزِيزُ ٱلرَّحِيمُ ﴾
[السَّجدة: 6]
﴿ذلك عالم الغيب والشهادة العزيز الرحيم﴾ [السَّجدة: 6]
| Abubakar Mahmood Jummi Wannan shi ne Masanin fake da bayyane, Mabuwayi, Mai jinƙai |
| Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shi ne Masanin fake da bayyane, Mabuwayi, Mai jinƙai |
| Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shĩ ne Masanin fake da bayyane, Mabuwãyi, Mai jinƙai |