Quran with Hausa translation - Surah As-Sajdah ayat 7 - السَّجدة - Page - Juz 21
﴿ٱلَّذِيٓ أَحۡسَنَ كُلَّ شَيۡءٍ خَلَقَهُۥۖ وَبَدَأَ خَلۡقَ ٱلۡإِنسَٰنِ مِن طِينٖ ﴾
[السَّجدة: 7]
﴿الذي أحسن كل شيء خلقه وبدأ خلق الإنسان من طين﴾ [السَّجدة: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda Ya kyautata kome, Wanda Ya halitta shi. Shi ne kuma Ya fara halittar mutum daga laka |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Ya kyautata kome, Wanda Ya halitta shi. Shi ne kuma Ya fara halittar mutum daga laka |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Ya kyautata kõme, Wanda Ya halitta shi. Shi ne kuma Ya fãra halittar mutum daga lãka |