Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 10 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿إِذۡ جَآءُوكُم مِّن فَوۡقِكُمۡ وَمِنۡ أَسۡفَلَ مِنكُمۡ وَإِذۡ زَاغَتِ ٱلۡأَبۡصَٰرُ وَبَلَغَتِ ٱلۡقُلُوبُ ٱلۡحَنَاجِرَ وَتَظُنُّونَ بِٱللَّهِ ٱلظُّنُونَا۠ ﴾
[الأحزَاب: 10]
﴿إذ جاءوكم من فوقكم ومن أسفل منكم وإذ زاغت الأبصار وبلغت القلوب﴾ [الأحزَاب: 10]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da suka zo muku daga samanku da kuma ƙasa daga gare ku, kuma a lokacin da gannai suka karkata kuma zukata suka kai ga maƙosai, kuma kuka yi zaton zace-zace, game da Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da suka zo muku daga samanku da kuma ƙasa daga gare ku, kuma a lokacin da gannai suka karkata kuma zukata suka kai ga maƙosai, kuma kuka yi zaton zace-zace, game da Allah |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da suka zo muku daga samanku da kuma ƙasa daga gare ku, kuma a lõkacin da gannai suka karkata kuma zukãta suka kai ga maƙõsai, kuma kuka yi zaton zace-zace, game da Allah |