Quran with Hausa translation - Surah Al-Ahzab ayat 9 - الأحزَاب - Page - Juz 21
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ ٱذۡكُرُواْ نِعۡمَةَ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡ إِذۡ جَآءَتۡكُمۡ جُنُودٞ فَأَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِمۡ رِيحٗا وَجُنُودٗا لَّمۡ تَرَوۡهَاۚ وَكَانَ ٱللَّهُ بِمَا تَعۡمَلُونَ بَصِيرًا ﴾
[الأحزَاب: 9]
﴿ياأيها الذين آمنوا اذكروا نعمة الله عليكم إذ جاءتكم جنود فأرسلنا عليهم﴾ [الأحزَاب: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku tuna ni'imar Allah a kanku a lokacin da waɗansu rundunoni suka zo muku, sai Muka aika wata iska a kansu da waɗansu rundunoni waɗanda ba ku gani ba, Kuma Allah Ya kasance Mai gani ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Ku tuna ni'imar Allah a kanku a lokacin da waɗansu rundunoni suka zo muku, sai Muka aika wata iska a kansu da waɗansu rundunoni waɗanda ba ku gani ba, Kuma Allah Ya kasance Mai gani ga abin da kuke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Ku tuna ni'imar Allah a kanku a lõkacin da waɗansu rundunõni suka zo muku, sai Muka aika wata iskã a kansu da waɗansu rundunõni waɗanda ba ku gani ba, Kuma Allah Yã kasance Mai gani ga abin da kuke aikatãwa |