Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 23 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَلَا تَنفَعُ ٱلشَّفَٰعَةُ عِندَهُۥٓ إِلَّا لِمَنۡ أَذِنَ لَهُۥۚ حَتَّىٰٓ إِذَا فُزِّعَ عَن قُلُوبِهِمۡ قَالُواْ مَاذَا قَالَ رَبُّكُمۡۖ قَالُواْ ٱلۡحَقَّۖ وَهُوَ ٱلۡعَلِيُّ ٱلۡكَبِيرُ ﴾
[سَبإ: 23]
﴿ولا تنفع الشفاعة عنده إلا لمن أذن له حتى إذا فزع عن﴾ [سَبإ: 23]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wani ceto ba ya amfani a wurin Sa face fa ga wanda Ya yi izni a gare shi. Har a lokacin da aka kuranye* tsoro daga zukatansu, sai su ce, 'Mene ne Ubangijinku Ya ce?' Suka ce: 'Gaskiya', kuma shi ne Maɗaukaki, Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani ceto ba ya amfani a wurinSa face fa ga wanda Ya yi izni a gare shi. Har a lokacin da aka kuranye tsoro daga zukatansu, sai su ce, 'Mene ne Ubangijinku Ya ce?' Suka ce: 'Gaskiya', kuma shi ne Maɗaukaki, Mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wani cẽto bã ya amfãni a wurinSa face fa ga wanda Ya yi izni a gare shi. Har a lõkacin da aka kuranye tsõro daga zukãtansu, sai su ce, 'Mẽne ne Ubangijinku Ya ce?' Suka ce: 'Gaskiya', kuma shi ne Maɗaukaki, Mai girma |