Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 24 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿۞ قُلۡ مَن يَرۡزُقُكُم مِّنَ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ قُلِ ٱللَّهُۖ وَإِنَّآ أَوۡ إِيَّاكُمۡ لَعَلَىٰ هُدًى أَوۡ فِي ضَلَٰلٖ مُّبِينٖ ﴾
[سَبإ: 24]
﴿قل من يرزقكم من السموات والأرض قل الله وإنا أو إياكم لعلى﴾ [سَبإ: 24]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Wane ne yake azurta ku daga sama da ƙasa?" Ka ce: "Allah kuma lalle mu ko ku, wani yana a kan shiriya, ko yana a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wane ne yake azurta ku daga sama da ƙasa?" Ka ce: "Allah kuma lalle mu ko ku, wani yana a kan shiriya, ko yana a cikin ɓata bayyananniya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wãne ne yake azurta ku daga sama da ƙasa?" Ka ce: "Allah kuma lalle mũ kõ ku, wani yanã a kan shiriya, kõ yana a cikin ɓata bayyananniya |