Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 26 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿قُلۡ يَجۡمَعُ بَيۡنَنَا رَبُّنَا ثُمَّ يَفۡتَحُ بَيۡنَنَا بِٱلۡحَقِّ وَهُوَ ٱلۡفَتَّاحُ ٱلۡعَلِيمُ ﴾
[سَبإ: 26]
﴿قل يجمع بيننا ربنا ثم يفتح بيننا بالحق وهو الفتاح العليم﴾ [سَبإ: 26]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ubangijinmu zai tara tsakaninmu, sa'an nan Ya yi hukunci a tsakaninmu da gaskiya. Kuma Shi ne Mahukunci, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ubangijinmu zai tara tsakaninmu, sa'an nan Ya yi hukunci a tsakaninmu da gaskiya. Kuma Shi ne Mahukunci, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ubangijinmu zai tãra tsakãninmu, sa'an nan Ya yi hukunci a tsakaninmu da gaskiya. Kuma Shĩ ne Mahukunci, Masani |