×

Ka ce: "Ku nũna mini waɗanda kuka riskar da Shi, su zama 34:27 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Saba’ ⮕ (34:27) ayat 27 in Hausa

34:27 Surah Saba’ ayat 27 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 27 - سَبإ - Page - Juz 22

﴿قُلۡ أَرُونِيَ ٱلَّذِينَ أَلۡحَقۡتُم بِهِۦ شُرَكَآءَۖ كـَلَّاۚ بَلۡ هُوَ ٱللَّهُ ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡحَكِيمُ ﴾
[سَبإ: 27]

Ka ce: "Ku nũna mini waɗanda kuka riskar da Shi, su zama abõkan tãrayya. Ã'a, Shĩ ne Allah, Mabuwãyi, Mai hikima

❮ Previous Next ❯

ترجمة: قل أروني الذين ألحقتم به شركاء كلا بل هو الله العزيز الحكيم, باللغة الهوسا

﴿قل أروني الذين ألحقتم به شركاء كلا بل هو الله العزيز الحكيم﴾ [سَبإ: 27]

Abubakar Mahmood Jummi
Ka ce: "Ku nuna mini waɗanda kuka riskar da Shi, su zama abokan tarayya. A'a, Shi ne Allah, Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Ku nuna mini waɗanda kuka riskar da Shi, su zama abokan tarayya. A'a, Shi ne Allah, Mabuwayi, Mai hikima
Abubakar Mahmoud Gumi
Ka ce: "Ku nũna mini waɗanda kuka riskar da Shi, su zama abõkan tãrayya. Ã'a, Shĩ ne Allah, Mabuwãyi, Mai hikima
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek