Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 25 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿قُل لَّا تُسۡـَٔلُونَ عَمَّآ أَجۡرَمۡنَا وَلَا نُسۡـَٔلُ عَمَّا تَعۡمَلُونَ ﴾
[سَبإ: 25]
﴿قل لا تسألون عما أجرمنا ولا نسأل عما تعملون﴾ [سَبإ: 25]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Ba za a tambaye ku ba ga abin da muka aikata daga laifi, kuma ba za a tambaye mu daga abin da kuke aikatawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Ba za a tambaye ku ba ga abin da muka aikata daga laifi, kuma ba za a tambaye mu daga abin da kuke aikatawa ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Bã zã a tambaye ku ba ga abin da muka aikata daga laifi, kuma bã zã a tambaye mu daga abin da kuke aikatawa ba |