Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 43 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَيۡهِمۡ ءَايَٰتُنَا بَيِّنَٰتٖ قَالُواْ مَا هَٰذَآ إِلَّا رَجُلٞ يُرِيدُ أَن يَصُدَّكُمۡ عَمَّا كَانَ يَعۡبُدُ ءَابَآؤُكُمۡ وَقَالُواْ مَا هَٰذَآ إِلَّآ إِفۡكٞ مُّفۡتَرٗىۚ وَقَالَ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ لِلۡحَقِّ لَمَّا جَآءَهُمۡ إِنۡ هَٰذَآ إِلَّا سِحۡرٞ مُّبِينٞ ﴾
[سَبإ: 43]
﴿وإذا تتلى عليهم آياتنا بينات قالوا ما هذا إلا رجل يريد أن﴾ [سَبإ: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan an karanta ayoyin Mu bayyanannu a kansu, sai su ce: "Wannan bai zama ba face namiji ne yana son ya kange ku daga abin da ubanninku suka kasance suna bauta wa." Kuma su ce: "Wannan bai zama ba face ƙiren ƙarya da aka ƙaga." Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: ga gaskiya a lokacin da ta je musu: "Wannan ba kome ba face sihiri ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an karanta ayoyinMu bayyanannu a kansu, sai su ce: "Wannan bai zama ba face namiji ne yana son ya kange ku daga abin da ubanninku suka kasance suna bauta wa." Kuma su ce: "Wannan bai zama ba face ƙiren ƙarya da aka ƙaga." Kuma waɗanda suka kafirta suka ce: ga gaskiya a lokacin da ta je musu: "Wannan ba kome ba face sihiri ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan an karanta ãyõyinMu bayyanannu a kansu, sai su ce: "Wannan bai zama ba fãce namiji ne yanã son ya kange ku daga abin da ubanninku suka kasance sunã bauta wa." Kuma su ce: "Wannan bai zama ba fãce ƙiren ƙarya da aka ƙãga." Kuma waɗanda suka kãfirta suka ce: ga gaskiya a lõkacin da ta je musu: "Wannan bã kõme ba fãce sihiri ne bayyananne |