Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 42 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿فَٱلۡيَوۡمَ لَا يَمۡلِكُ بَعۡضُكُمۡ لِبَعۡضٖ نَّفۡعٗا وَلَا ضَرّٗا وَنَقُولُ لِلَّذِينَ ظَلَمُواْ ذُوقُواْ عَذَابَ ٱلنَّارِ ٱلَّتِي كُنتُم بِهَا تُكَذِّبُونَ ﴾
[سَبإ: 42]
﴿فاليوم لا يملك بعضكم لبعض نفعا ولا ضرا ونقول للذين ظلموا ذوقوا﴾ [سَبإ: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, a yau sashenku ba ya mallakar wani amfani ga wani sashen, kuma ba ya mallakar wata cuta, kuma Muna cewa ga waɗanda suka yi zalunci, Ku ɗanɗani azabar wuta wadda "kuka kasance game da ita, kuna ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, a yau sashenku ba ya mallakar wani amfani ga wani sashen, kuma ba ya mallakar wata cuta, kuma Muna cewa ga waɗanda suka yi zalunci, Ku ɗanɗani azabar wuta wadda "kuka kasance game da ita, kuna ƙaryatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, a yau sãshenku bã ya mallakar wani amfãni ga wani sãshen, kuma bã ya mallakar wata cũta, kuma Munã cẽwa ga waɗanda suka yi zalunci, Ku ɗanɗani azabar wutã wadda "kuka kasance game da ita, kunã ƙaryatãwa |