Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 5 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿وَٱلَّذِينَ سَعَوۡ فِيٓ ءَايَٰتِنَا مُعَٰجِزِينَ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُمۡ عَذَابٞ مِّن رِّجۡزٍ أَلِيمٞ ﴾
[سَبإ: 5]
﴿والذين سعوا في آياتنا معاجزين أولئك لهم عذاب من رجز أليم﴾ [سَبإ: 5]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗanda suka yi makirci ga ayoyin Mu, suna masu gajiyarwa, waɗannan suna da wata azaba daga azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi makirci ga ayoyinMu, suna masu gajiyarwa, waɗannan suna da wata azaba daga azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗanda suka yi mãkirci ga ãyõyinMu, sunã mãsu gajiyarwa, waɗannan sunã da wata azãba daga azãba mai raɗaɗi |