Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 4 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿لِّيَجۡزِيَ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِۚ أُوْلَٰٓئِكَ لَهُم مَّغۡفِرَةٞ وَرِزۡقٞ كَرِيمٞ ﴾
[سَبإ: 4]
﴿ليجزي الذين آمنوا وعملوا الصالحات أولئك لهم مغفرة ورزق كريم﴾ [سَبإ: 4]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Ya saka wa waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. Waɗancan suna da wata gafara da wani arziki mai karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Ya saka wa waɗanda suka yi imani kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. Waɗancan suna da wata gafara da wani arziki mai karimci |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Ya sãkã wa waɗanda suka yi ĩmãni kuma suka aikata ayyukan ƙwarai. Waɗancan suna da wata gãfara da wani arziki mai karimci |