Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 1 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿ٱلۡحَمۡدُ لِلَّهِ فَاطِرِ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ جَاعِلِ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ رُسُلًا أُوْلِيٓ أَجۡنِحَةٖ مَّثۡنَىٰ وَثُلَٰثَ وَرُبَٰعَۚ يَزِيدُ فِي ٱلۡخَلۡقِ مَا يَشَآءُۚ إِنَّ ٱللَّهَ عَلَىٰ كُلِّ شَيۡءٖ قَدِيرٞ ﴾
[فَاطِر: 1]
﴿الحمد لله فاطر السموات والأرض جاعل الملائكة رسلا أولي أجنحة مثنى وثلاث﴾ [فَاطِر: 1]
Abubakar Mahmood Jummi Godiya ta tabbata ga Allah, Mai fara halittar sammai da ƙasa, Mai sanya mala'iku manzanni masu fukafukai, bibbiyu, da uku-uku da hurhuɗu. Yana ƙarawar abin da Ya ke so a cikin halittar. Lalle Allah Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Godiya ta tabbata ga Allah, Mai fara halittar sammai da ƙasa, Mai sanya mala'iku manzanni masu fukafukai, bibbiyu, da uku-uku da hurhuɗu. Yana ƙarawar abin da Ya ke so a cikin halittar. Lalle Allah Mai ikon yi ne a kan kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Gõdiya ta tabbata ga Allah, Mai fãra halittar sammai da ƙasã, Mai sanya malã'iku manzanni mãsu fukãfukai, bibbiyu, da uku-uku da hurhuɗu. Yanã ƙãrãwar abin da Ya ke so a cikin halittar. Lalle Allah Mai ĩkon yi ne a kan kõme |