Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 35 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿ٱلَّذِيٓ أَحَلَّنَا دَارَ ٱلۡمُقَامَةِ مِن فَضۡلِهِۦ لَا يَمَسُّنَا فِيهَا نَصَبٞ وَلَا يَمَسُّنَا فِيهَا لُغُوبٞ ﴾
[فَاطِر: 35]
﴿الذي أحلنا دار المقامة من فضله لا يمسنا فيها نصب ولا يمسنا﴾ [فَاطِر: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda Ya saukar da mu a gidan zama, daga falalarSa, wata wahala ba ta shafar mu a cikinsa, kuma wata kasawa ba ta shafar mu a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Ya saukar da mu a gidan zama, daga falalarSa, wata wahala ba ta shafar mu a cikinsa, kuma wata kasawa ba ta shafar mu a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda Ya saukar da mu a gidan zamã, daga falalarSa, wata wahala bã ta shãfar mu a cikinsa, kuma wata kãsãwa bã ta shãfar mu a cikinsa |