Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 42 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿وَأَقۡسَمُواْ بِٱللَّهِ جَهۡدَ أَيۡمَٰنِهِمۡ لَئِن جَآءَهُمۡ نَذِيرٞ لَّيَكُونُنَّ أَهۡدَىٰ مِنۡ إِحۡدَى ٱلۡأُمَمِۖ فَلَمَّا جَآءَهُمۡ نَذِيرٞ مَّا زَادَهُمۡ إِلَّا نُفُورًا ﴾
[فَاطِر: 42]
﴿وأقسموا بالله جهد أيمانهم لئن جاءهم نذير ليكونن أهدى من إحدى الأمم﴾ [فَاطِر: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka* yi rantsuwa da Allah, mafi nauyin rantsuwarsu, "Lalle, idan wani mai gargaɗi ya zo musu tabbas za su kasance mafi shiryuwa, daga ɗayan al'ummomi." To, a lokacin da mai gargaɗi ya je musu, bai ƙara su da kome ba face gudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi rantsuwa da Allah, mafi nauyin rantsuwarsu, "Lalle, idan wani mai gargaɗi ya zo musu tabbas za su kasance mafi shiryuwa, daga ɗayan al'ummomi." To, a lokacin da mai gargaɗi ya je musu, bai ƙara su da kome ba face gudu |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka yi rantsuwa da Allah, mafi nauyin rantsuwarsu, "Lalle, idan wani mai gargaɗi ya zo musu tabbas zã su kasance mafi shiryuwa, daga ɗayan al'ummõmi." To, a lõkacin da mai gargaɗi ya jẽ musu, bai ƙarã su da kõme ba fãce gudu |