Quran with Hausa translation - Surah FaTir ayat 6 - فَاطِر - Page - Juz 22
﴿إِنَّ ٱلشَّيۡطَٰنَ لَكُمۡ عَدُوّٞ فَٱتَّخِذُوهُ عَدُوًّاۚ إِنَّمَا يَدۡعُواْ حِزۡبَهُۥ لِيَكُونُواْ مِنۡ أَصۡحَٰبِ ٱلسَّعِيرِ ﴾
[فَاطِر: 6]
﴿إن الشيطان لكم عدو فاتخذوه عدوا إنما يدعو حزبه ليكونوا من أصحاب﴾ [فَاطِر: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Shaiɗan maƙiyi ne a gare ku, sai ku riƙe shi maƙiyi. Yana kiran ƙungiyarsa kawai ne, domin su kasance 'yan sa'ir |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Shaiɗan maƙiyi ne a gare ku, sai ku riƙe shi maƙiyi. Yana kiran ƙungiyarsa kawai ne, domin su kasance 'yan sa'ir |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Shaiɗan maƙiyi ne a gare ku, sai ku riƙe shi maƙiyi. Yanã kiran ƙungiyarsa kawai ne, dõmin su kasance 'yan sa'ir |