Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 10 - يسٓ - Page - Juz 22
﴿وَسَوَآءٌ عَلَيۡهِمۡ ءَأَنذَرۡتَهُمۡ أَمۡ لَمۡ تُنذِرۡهُمۡ لَا يُؤۡمِنُونَ ﴾
[يسٓ: 10]
﴿وسواء عليهم أأنذرتهم أم لم تنذرهم لا يؤمنون﴾ [يسٓ: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma daidai yake a gare su, shin, ka yi musu gargaɗi ko ba ka yi musu gargaɗi ba, su ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daidai yake a gare su, shin, ka yi musu gargaɗi ko ba ka yi musu gargaɗi ba, su ba za su yi imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma daidai yake a gare su, shin, ka yi musu gargaɗi kõ ba ka yi musu gargaɗi ba, sũ bã zã su yi ĩmãni ba |