Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 19 - يسٓ - Page - Juz 22
﴿قَالُواْ طَٰٓئِرُكُم مَّعَكُمۡ أَئِن ذُكِّرۡتُمۚ بَلۡ أَنتُمۡ قَوۡمٞ مُّسۡرِفُونَ ﴾
[يسٓ: 19]
﴿قالوا طائركم معكم أإن ذكرتم بل أنتم قوم مسرفون﴾ [يسٓ: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Shu'umcinku, yana tare da ku. Ashe, domin an tunatar da ku? A'a, ku dai mutane ne masu ƙetare haddi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Shu'umcinku, yana tare da ku. Ashe, domin an tunatar da ku? A'a, ku dai mutane ne masu ƙetare haddi |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Shu'umcinku, yanã tãre da ku. Ashe, dõmin an tunãtar da ku? Ã'a, kũ dai mutãne ne mãsu ƙẽtare haddi |