Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 82 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿إِنَّمَآ أَمۡرُهُۥٓ إِذَآ أَرَادَ شَيۡـًٔا أَن يَقُولَ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ﴾
[يسٓ: 82]
﴿إنما أمره إذا أراد شيئا أن يقول له كن فيكون﴾ [يسٓ: 82]
Abubakar Mahmood Jummi UmurninSa idan Ya yi nufin wani abu sai Ya ce masa kawai, "Ka kasance," sai yana kasancewa (kamar yadda Yake nufi) |
Abubakar Mahmoud Gumi UmurninSa idan Ya yi nufin wani abu sai Ya ce masa kawai, "Ka kasance," sai yana kasancewa (kamar yadda Yake nufi) |
Abubakar Mahmoud Gumi UmurninSa idan Yã yi nufin wani abu sai Ya ce masa kawai, "Ka kasance," sai yana kasancewa (kamar yadda Yake nufi) |