Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 83 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿فَسُبۡحَٰنَ ٱلَّذِي بِيَدِهِۦ مَلَكُوتُ كُلِّ شَيۡءٖ وَإِلَيۡهِ تُرۡجَعُونَ ﴾
[يسٓ: 83]
﴿فسبحان الذي بيده ملكوت كل شيء وإليه ترجعون﴾ [يسٓ: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka, tsarki ya tabbata ga Wanda mallakar kowane abu take ga HannayenSa, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka, tsarki ya tabbata ga Wanda mallakar kowane abu take ga HannayenSa, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka, tsarki yã tabbata ga Wanda mallakar kõwane abu take ga HannãyenSa, kuma zuwa gare Shi ake mayar da ku |