Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 171 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿وَلَقَدۡ سَبَقَتۡ كَلِمَتُنَا لِعِبَادِنَا ٱلۡمُرۡسَلِينَ ﴾
[الصَّافَات: 171]
﴿ولقد سبقت كلمتنا لعبادنا المرسلين﴾ [الصَّافَات: 171]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle, haƙiƙa kalmar Mu ta gabata ga bayinMu, Manzanni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙiƙa kalmarMu ta gabata ga bayinMu, Manzanni |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle, haƙĩƙa kalmarMu ta gabãta ga bãyinMu, Manzanni |