Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 96 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿وَٱللَّهُ خَلَقَكُمۡ وَمَا تَعۡمَلُونَ ﴾
[الصَّافَات: 96]
﴿والله خلقكم وما تعملون﴾ [الصَّافَات: 96]
| Abubakar Mahmood Jummi Alhali, Allah ne Ya halitta ku game da abin da kuke aikatawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Alhali, Allah ne Ya halitta ku game da abin da kuke aikatawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Alhãli, Allah ne Ya halitta ku game da abin da kuke aikatãwa |