Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 97 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿قَالُواْ ٱبۡنُواْ لَهُۥ بُنۡيَٰنٗا فَأَلۡقُوهُ فِي ٱلۡجَحِيمِ ﴾
[الصَّافَات: 97]
﴿قالوا ابنوا له بنيانا فألقوه في الجحيم﴾ [الصَّافَات: 97]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ku gina wani gini saboda shi, sa'an nan ku jefa shi a cikin Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ku gina wani gini saboda shi, sa'an nan ku jefa shi a cikin Jahim |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ku gina wani gini sabõda shi, sa'an nan ku jẽfa shi a cikin Jahĩm |