Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 15 - صٓ - Page - Juz 23
﴿وَمَا يَنظُرُ هَٰٓؤُلَآءِ إِلَّا صَيۡحَةٗ وَٰحِدَةٗ مَّا لَهَا مِن فَوَاقٖ ﴾
[صٓ: 15]
﴿وما ينظر هؤلاء إلا صيحة واحدة ما لها من فواق﴾ [صٓ: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma waɗannan *ba su jiran kome face tsawa guda, wadda ba ta da hani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗannan ba su jiran kome face tsawa guda, wadda ba ta da hani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma waɗannan bã su jiran kõme fãce tsãwã guda, wadda bã ta da hani |