Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 18 - صٓ - Page - Juz 23
﴿إِنَّا سَخَّرۡنَا ٱلۡجِبَالَ مَعَهُۥ يُسَبِّحۡنَ بِٱلۡعَشِيِّ وَٱلۡإِشۡرَاقِ ﴾
[صٓ: 18]
﴿إنا سخرنا الجبال معه يسبحن بالعشي والإشراق﴾ [صٓ: 18]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle Mu, Mun hore duwatsu tare da shi, suna yin tasbihi maraice da fitowar rana |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mu, Mun hore duwatsu tare da shi, suna yin tasbihi maraice da fitowar rana |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle Mũ, Mun hõre duwãtsu tãre da shi, sunã yin tasbĩhi maraice da fitõwar rãnã |