Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 36 - صٓ - Page - Juz 23
﴿فَسَخَّرۡنَا لَهُ ٱلرِّيحَ تَجۡرِي بِأَمۡرِهِۦ رُخَآءً حَيۡثُ أَصَابَ ﴾
[صٓ: 36]
﴿فسخرنا له الريح تجري بأمره رخاء حيث أصاب﴾ [صٓ: 36]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka Muka hore masa iska* tana gudu da umurninsa, tana tashi da sauƙi, inda ya nufa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka Muka hore masa iska tana gudu da umurninsa, tana tashi da sauƙi, inda ya nufa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka Muka hõre masa iska tanã gudu da umurninsa, tãna tãshi da sauƙi, inda ya nufa |