Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 39 - صٓ - Page - Juz 23
﴿هَٰذَا عَطَآؤُنَا فَٱمۡنُنۡ أَوۡ أَمۡسِكۡ بِغَيۡرِ حِسَابٖ ﴾
[صٓ: 39]
﴿هذا عطاؤنا فامنن أو أمسك بغير حساب﴾ [صٓ: 39]
| Abubakar Mahmood Jummi Wannan kyautar Mu ce. Sai ka yi kyauta ga wanda kake so, ko kuma ka riƙe, babu wani bincike |
| Abubakar Mahmoud Gumi Wannan kyautarMu ce. Sai ka yi kyauta ga wanda kake so, ko kuma ka riƙe, babu wani bincike |
| Abubakar Mahmoud Gumi Wannan kyautarMu ce. Sai ka yi kyauta ga wanda kake so, ko kuma ka riƙe, bãbu wani bincike |