Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 9 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿أَمَّنۡ هُوَ قَٰنِتٌ ءَانَآءَ ٱلَّيۡلِ سَاجِدٗا وَقَآئِمٗا يَحۡذَرُ ٱلۡأٓخِرَةَ وَيَرۡجُواْ رَحۡمَةَ رَبِّهِۦۗ قُلۡ هَلۡ يَسۡتَوِي ٱلَّذِينَ يَعۡلَمُونَ وَٱلَّذِينَ لَا يَعۡلَمُونَۗ إِنَّمَا يَتَذَكَّرُ أُوْلُواْ ٱلۡأَلۡبَٰبِ ﴾
[الزُّمَر: 9]
﴿أمن هو قانت آناء الليل ساجدا وقائما يحذر الآخرة ويرجو رحمة ربه﴾ [الزُّمَر: 9]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, wanda yake mai tawali'u sa'o'in dare, yana mai sujada kuma yana mai tsayi ga salla, yana tsoron Lahira, kuma yana fatan rahamar Ubangijinsa, (yana daidai da waninsa?) Ka ce: "Ashe, waɗanda suka sani, suna daidaita da waɗanda ba su sani ba?" Masu hankali kawai ke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda yake mai tawali'u sa'o'in dare, yana mai sujada kuma yana mai tsayi ga salla, yana tsoron Lahira, kuma yana fatan rahamar Ubangijinsa, (yana daidai da waninsa?) Ka ce: "Ashe, waɗanda suka sani, suna daidaita da waɗanda ba su sani ba?" Masu hankali kawai ke yin tunani |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, wanda yake mai tawãli'u sã'õ'in dare, yanã mai sujada kuma yanã mai tsayi ga salla, yanã tsõron Lãhira, kuma yanã fãtan rahamar Ubangijinsa, (yanã daidai da waninsa?) Ka ce: "Ashe, waɗanda suka sani, sunã daidaita da waɗanda ba su sani ba?" Mãsu hankali kawai ke yin tunãni |