Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 21 - الزُّمَر - Page - Juz 23
﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّ ٱللَّهَ أَنزَلَ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مَآءٗ فَسَلَكَهُۥ يَنَٰبِيعَ فِي ٱلۡأَرۡضِ ثُمَّ يُخۡرِجُ بِهِۦ زَرۡعٗا مُّخۡتَلِفًا أَلۡوَٰنُهُۥ ثُمَّ يَهِيجُ فَتَرَىٰهُ مُصۡفَرّٗا ثُمَّ يَجۡعَلُهُۥ حُطَٰمًاۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَذِكۡرَىٰ لِأُوْلِي ٱلۡأَلۡبَٰبِ ﴾
[الزُّمَر: 21]
﴿ألم تر أن الله أنـزل من السماء ماء فسلكه ينابيع في الأرض﴾ [الزُّمَر: 21]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka gani ba cewa lalle Allah Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya gudanar da shi yana maremari a cikin ƙasa sa'an nan Ya fitar da shuka game da shi, launukan shukar masu saɓanin juna sa'annan shukar ta ƙeƙashe har ka gan ta fatsifatsi, sa'an nan Allah Ya sanya ta dandaƙaƙƙiya? Lalle ne ga wancan akwai tunatarwa ga masu hankali (ga iyawar gudanar da ruwa a cikin gidajen Aljanna) |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba cewa lalle Allah Ya saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Ya gudanar da shi yana maremari a cikin ƙasa sa'an nan Ya fitar da shuka game da shi, launukan shukar masu saɓanin juna sa'annan shukar ta ƙeƙashe har ka gan ta fatsifatsi, sa'an nan Allah Ya sanya ta dandaƙaƙƙiya? Lalle ne ga wancan akwai tunatarwa ga masu hankali (ga iyawar gudanar da ruwa a cikin gidajen Aljanna) |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba cẽwa lalle Allah Yã saukar da ruwa daga sama, sa'an nan Yã gudãnar da shi yanã marẽmari a cikin ƙasã sa'an nan Yã fitar da shũka game da shi, launukan shũkar mãsu sãɓãnin jũna sa'annan shũkar ta ƙeƙashe har ka gan ta fatsifatsi, sa'an nan Allah Ya sanya ta dandaƙaƙƙiya? Lalle ne ga wancan akwai tunãtarwa ga mãsu hankali (ga iyãwar gudãnar da ruwa a cikin gidãjen Aljanna) |