Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 32 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿۞ فَمَنۡ أَظۡلَمُ مِمَّن كَذَبَ عَلَى ٱللَّهِ وَكَذَّبَ بِٱلصِّدۡقِ إِذۡ جَآءَهُۥٓۚ أَلَيۡسَ فِي جَهَنَّمَ مَثۡوٗى لِّلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[الزُّمَر: 32]
﴿فمن أظلم ممن كذب على الله وكذب بالصدق إذ جاءه أليس في﴾ [الزُّمَر: 32]
Abubakar Mahmood Jummi To, wane ne mafi zalunci daga wanda ya yi ƙarya ga Allah, kuma ya ƙaryata gaskiya a lokacin da ta je masa? Shin babu mazauni a cikin Jahannama ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, wane ne mafi zalunci daga wanda ya yi ƙarya ga Allah, kuma ya ƙaryata gaskiya a lokacin da ta je masa? Shin babu mazauni a cikin Jahannama ga kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi To, wãne ne mafi zãlunci daga wanda ya yi ƙarya ga Allah, kuma ya ƙaryata gaskiya a lõkacin da ta jẽ masa? Shin bãbu mazauni a cikin Jahannama ga kãfirai |