Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 33 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَٱلَّذِي جَآءَ بِٱلصِّدۡقِ وَصَدَّقَ بِهِۦٓ أُوْلَٰٓئِكَ هُمُ ٱلۡمُتَّقُونَ ﴾
[الزُّمَر: 33]
﴿والذي جاء بالصدق وصدق به أولئك هم المتقون﴾ [الزُّمَر: 33]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wanda ya zo da gaskiya, kuma ya gaskata a game da ita, waɗancan su ne masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya zo da gaskiya, kuma ya gaskata a game da ita, waɗancan su ne masu taƙawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wanda ya zo da gaskiya, kuma ya gaskata a game da ita, waɗancan sũ ne mãsu taƙawa |