Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 35 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿لِيُكَفِّرَ ٱللَّهُ عَنۡهُمۡ أَسۡوَأَ ٱلَّذِي عَمِلُواْ وَيَجۡزِيَهُمۡ أَجۡرَهُم بِأَحۡسَنِ ٱلَّذِي كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[الزُّمَر: 35]
﴿ليكفر الله عنهم أسوأ الذي عملوا ويجزيهم أجرهم بأحسن الذي كانوا يعملون﴾ [الزُّمَر: 35]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Allah Ya kankare musu mafi munin abin da suka aikata, kuma Ya saka musu ijararsu da mafi kyaun abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Allah Ya kankare musu mafi munin abin da suka aikata, kuma Ya saka musu ijararsu da mafi kyaun abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Allah Ya kankare musu mafi mũnin abin da suka aikata, kuma Ya sãkã musu ijãrarsu da mafi kyaun abin da suka kasance sunã aikatãwa |