Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 34 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿لَهُم مَّا يَشَآءُونَ عِندَ رَبِّهِمۡۚ ذَٰلِكَ جَزَآءُ ٱلۡمُحۡسِنِينَ ﴾
[الزُّمَر: 34]
﴿لهم ما يشاءون عند ربهم ذلك جزاء المحسنين﴾ [الزُّمَر: 34]
Abubakar Mahmood Jummi Suna da abin da suke so wajen Ubangijinsu. Wancan shi ne sakamakon masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suna da abin da suke so wajen Ubangijinsu. Wancan shi ne sakamakon masu kyautatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sunã da abin da suke so wajen Ubangijinsu. Wancan shĩ ne sakamakon mãsu kyautatãwa |