×

Ashe Allah bai zama Mai isa ga BãwanSa ba? Kuma sunã tsõratar 39:36 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Az-Zumar ⮕ (39:36) ayat 36 in Hausa

39:36 Surah Az-Zumar ayat 36 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 36 - الزُّمَر - Page - Juz 24

﴿أَلَيۡسَ ٱللَّهُ بِكَافٍ عَبۡدَهُۥۖ وَيُخَوِّفُونَكَ بِٱلَّذِينَ مِن دُونِهِۦۚ وَمَن يُضۡلِلِ ٱللَّهُ فَمَا لَهُۥ مِنۡ هَادٖ ﴾
[الزُّمَر: 36]

Ashe Allah bai zama Mai isa ga BãwanSa ba? Kuma sunã tsõratar da kai ga waɗanda suke wanin Sa, kuma wanda Allah Ya ɓatar to, bã, shi da mai shiryarwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: أليس الله بكاف عبده ويخوفونك بالذين من دونه ومن يضلل الله فما, باللغة الهوسا

﴿أليس الله بكاف عبده ويخوفونك بالذين من دونه ومن يضلل الله فما﴾ [الزُّمَر: 36]

Abubakar Mahmood Jummi
Ashe Allah bai zama Mai isa ga BawanSa ba? Kuma suna tsoratar da kai ga waɗanda suke wanin Sa, kuma wanda Allah Ya ɓatar to, ba, shi da mai shiryarwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ashe Allah bai zama Mai isa ga BawanSa ba? Kuma suna tsoratar da kai ga waɗanda suke waninSa, kuma wanda Allah Ya ɓatar to, ba, shi da mai shiryarwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Ashe Allah bai zama Mai isa ga BãwanSa ba? Kuma sunã tsõratar da kai ga waɗanda suke waninSa, kuma wanda Allah Ya ɓatar to, bã, shi da mai shiryarwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek